[ { "title": "babu lafiya a ƙasusuwana saboda laifina", "body": "Anan \"ƙasusuwana\" suna wakiltar jikin marubuci. AT: \"Jikina duka yana da cuta\nsaboda zunubina\" (Duba: figs_synecdoche)" }, { "title": "zunubaina sun fi ƙarfina", "body": "Ana maganar laifofin marubuci kamar ambaliyar ruwa ce da ta rufe shi. AT: \n\"Laifofin na sun rufe ni kamar ambaliyar ruwa\" (Duba: figs_metaphor)" } ]