rachelua_ha_psa_tn_l3/18/04.txt

10 lines
417 B
Plaintext

[
{
"title": "Sarƙoƙin mutuwa sun kewaye ni",
"body": "Dauda yayi maganar mutuwa kamar mutum ne zai iya kama shi ya ɗaure shi da igiyoyi.\nAT: \"An kusa kashe ni\" (Duba: figs_metaphor da figs_personification)"
},
{
"title": "hargowar ruwaye marasa daraja",
"body": "Dauda kamar bashi da karfi kamar wanda ruwa mai gudu ya kwashe shi. AT: \"Na\nji ba ni da komai gaba ɗaya\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]