[ { "title": "Sarƙoƙin mutuwa sun kewaye ni", "body": "Dauda yayi maganar mutuwa kamar mutum ne zai iya kama shi ya ɗaure shi da igiyoyi.\nAT: \"An kusa kashe ni\" (Duba: figs_metaphor da figs_personification)" }, { "title": "hargowar ruwaye marasa daraja", "body": "Dauda kamar bashi da karfi kamar wanda ruwa mai gudu ya kwashe shi. AT: \"Na\nji ba ni da komai gaba ɗaya\" (Duba: figs_metaphor)" } ]