rachelua_ha_psa_tn_l3/08/09.txt

6 lines
287 B
Plaintext

[
{
"title": "yaya girman sunanka ya ke a cikin dukkan duniya",
"body": "Da wannan furcin, Dauda ya nuna farincikin sa da kuma tsoron sa game da girman Allah.\nAT: \"sunanka abin birgewa ne a duk duniya\" ko \"mutane a duk duniya sun san\ngirman ku\" (Duba: figs_exclamations)"
}
]