[ { "title": "yaya girman sunanka ya ke a cikin dukkan duniya", "body": "Da wannan furcin, Dauda ya nuna farincikin sa da kuma tsoron sa game da girman Allah.\nAT: \"sunanka abin birgewa ne a duk duniya\" ko \"mutane a duk duniya sun san\ngirman ku\" (Duba: figs_exclamations)" } ]