rachelua_ha_psa_tn_l3/49/12.txt

6 lines
246 B
Plaintext

[
{
"title": "Wannan, hanyarsu, ita ce wautarsu",
"body": "Marubucin yayi maganar makomar wawaye kamar dai shine makoma a ƙarshen hanyar da suke tafiya a kanta. AT: \"Wannan shi ne makomar waɗanda ke yin wauta\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]