[ { "title": "Wannan, hanyarsu, ita ce wautarsu", "body": "Marubucin yayi maganar makomar wawaye kamar dai shine makoma a ƙarshen hanyar da suke tafiya a kanta. AT: \"Wannan shi ne makomar waɗanda ke yin wauta\" (Duba: figs_metaphor)" } ]