rachelua_ha_psa_tn_l3/37/14.txt

10 lines
503 B
Plaintext

[
{
"title": "don su kãda waɗanda ake masu danniya ",
"body": "Waɗannan kalmomin duka suna nufin mutanen da ba su da ikon kare kansu. AT:\n\"mutanen da ba za su iya tsayayya da su ba\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Takkubansu zasu soke zukatansu",
"body": "Takobi misalai ne na makamai kuma “zukata” suna wakiltar mutane. Don \"huda zuciya\" magana ce da ke nufin \"kisa.\" AT: \"Za a juya makamansu a kansu kuma za su kashe\nkansu\" (Duba: figs_synecdoche da figs_idiom)"
}
]