[ { "title": "don su kãda waɗanda ake masu danniya ", "body": "Waɗannan kalmomin duka suna nufin mutanen da ba su da ikon kare kansu. AT:\n\"mutanen da ba za su iya tsayayya da su ba\" (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "Takkubansu zasu soke zukatansu", "body": "Takobi misalai ne na makamai kuma “zukata” suna wakiltar mutane. Don \"huda zuciya\" magana ce da ke nufin \"kisa.\" AT: \"Za a juya makamansu a kansu kuma za su kashe\nkansu\" (Duba: figs_synecdoche da figs_idiom)" } ]