rachelua_ha_psa_tn_l3/136/06.txt

10 lines
342 B
Plaintext

[
{
"title": "shinfiɗa ƙasa da sama da ruwaye",
"body": "Isra'ilawan zamanin da na tsammani cewa busashen ƙasar duniya na bisan kai teku ne. AT: \"sanya duniya bisan ruwaye\""
},
{
"title": "manyan haske",
"body": "Wannan shine zancen masomin haske domin duniya, musamman rana da wata. AT: \"Rana da wata kuma da tauraro\""
}
]