[ { "title": "shinfiɗa ƙasa da sama da ruwaye", "body": "Isra'ilawan zamanin da na tsammani cewa busashen ƙasar duniya na bisan kai teku ne. AT: \"sanya duniya bisan ruwaye\"" }, { "title": "manyan haske", "body": "Wannan shine zancen masomin haske domin duniya, musamman rana da wata. AT: \"Rana da wata kuma da tauraro\"" } ]