rachelua_ha_psa_tn_l3/147/06.txt

14 lines
569 B
Plaintext

[
{
"title": "Yahweh yana tãda waɗanda aka wulaƙantasu",
"body": "Marubuci yana magana game Yahweh yana girmama waɗanda suna wulaƙanta sai ka ce Yahweh yana tãda su sama daga ƙasa. AT: \"Yahweh ya girmama waɗanda ke danne\" (Dubi: figs_metaphor)"
},
{
"title": "yakan jawo miyagu ƙasa",
"body": "Marubuci yana magana game da Yahweh yana wulãkantãwa mugaye sai ka ce Yahweh yana tilasta su kwanta akan ƙasa. AT: \"yana wulãkantã mugaye\" (Dubi: figs_metaphor)"
},
{
"title": "da garaya",
"body": "\"yayin da a ke yin wasa da garaya\""
}
]