[ { "title": "Yahweh yana tãda waɗanda aka wulaƙantasu", "body": "Marubuci yana magana game Yahweh yana girmama waɗanda suna wulaƙanta sai ka ce Yahweh yana tãda su sama daga ƙasa. AT: \"Yahweh ya girmama waɗanda ke danne\" (Dubi: figs_metaphor)" }, { "title": "yakan jawo miyagu ƙasa", "body": "Marubuci yana magana game da Yahweh yana wulãkantãwa mugaye sai ka ce Yahweh yana tilasta su kwanta akan ƙasa. AT: \"yana wulãkantã mugaye\" (Dubi: figs_metaphor)" }, { "title": "da garaya", "body": "\"yayin da a ke yin wasa da garaya\"" } ]