rachelua_ha_psa_tn_l3/14/01.txt

10 lines
295 B
Plaintext

[
{
"title": "Wawa yace a cikin zuciyarsa",
"body": "Wannan karin magana ne da ke nufin mutum ya ce wa kansa ko tunanin kansa. AT: \"Wawa ya ce wa kansa\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "Sun lalace",
"body": "Kalmar \"su\" tana nufin duk wawayen mutane da suka ce babu Allah."
}
]