[ { "title": "Wawa yace a cikin zuciyarsa", "body": "Wannan karin magana ne da ke nufin mutum ya ce wa kansa ko tunanin kansa. AT: \"Wawa ya ce wa kansa\" (Duba: figs_idiom)" }, { "title": "Sun lalace", "body": "Kalmar \"su\" tana nufin duk wawayen mutane da suka ce babu Allah." } ]