rachelua_ha_psa_tn_l3/87/04.txt

10 lines
310 B
Plaintext

[
{
"title": "Rahab da Babila",
"body": "Anan \"Rahab\" hanya ce ta waƙa ta nufin Masar. Dukkansu \"Rahab\" da \"Babila\" suna wakiltar\nmutane. AT: \"mutanen Masar da Babila\" (Duba: figs_metonymy da translate_names)"
},
{
"title": "masu bi na",
"body": "\"zuwa ga waɗanda suke bauta mini\""
}
]