[ { "title": "Rahab da Babila", "body": "Anan \"Rahab\" hanya ce ta waƙa ta nufin Masar. Dukkansu \"Rahab\" da \"Babila\" suna wakiltar\nmutane. AT: \"mutanen Masar da Babila\" (Duba: figs_metonymy da translate_names)" }, { "title": "masu bi na", "body": "\"zuwa ga waɗanda suke bauta mini\"" } ]