10 lines
371 B
Plaintext
10 lines
371 B
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "Duk da haka kullum",
|
|
"body": "Kalmar \"Ni\" a nan tana wakiltar Asaf. Kalmar \"ku\" anan tana wakiltar Allah."
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "karɓe ni zuwa ɗaukaka",
|
|
"body": "Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) \"sanya ni inda mutane za su girmama ni\" ko 2) \"girmama ni ta\nhanyar kai ni inda kake.\" Duba yadda ake karɓar \"karɓe ni\" a cikin Zabura 49:14."
|
|
}
|
|
] |