[ { "title": "Duk da haka kullum", "body": "Kalmar \"Ni\" a nan tana wakiltar Asaf. Kalmar \"ku\" anan tana wakiltar Allah." }, { "title": "karɓe ni zuwa ɗaukaka", "body": "Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) \"sanya ni inda mutane za su girmama ni\" ko 2) \"girmama ni ta\nhanyar kai ni inda kake.\" Duba yadda ake karɓar \"karɓe ni\" a cikin Zabura 49:14." } ]