rachelua_ha_psa_tn_l3/63/01.txt

10 lines
419 B
Plaintext

[
{
"title": "raina yana ƙishin ka, jikina ya ƙagara ya gan ka",
"body": "Waɗannan kalmomin biyu suna da ma'ana iri ɗaya kuma ana amfani dasu tare don ƙarfafa yadda\nmarubuci yake sha'awar kasancewa tare da Allah. AT: \"Dukan halittata na\nmatukar son kasancewa tare da ku\" (Duba: figs_parallelism)"
},
{
"title": "a cikin ƙasa da turɓaya in da babu ruwa",
"body": "\"zafi, busasshiyar hamada\""
}
]