[ { "title": "raina yana ƙishin ka, jikina ya ƙagara ya gan ka", "body": "Waɗannan kalmomin biyu suna da ma'ana iri ɗaya kuma ana amfani dasu tare don ƙarfafa yadda\nmarubuci yake sha'awar kasancewa tare da Allah. AT: \"Dukan halittata na\nmatukar son kasancewa tare da ku\" (Duba: figs_parallelism)" }, { "title": "a cikin ƙasa da turɓaya in da babu ruwa", "body": "\"zafi, busasshiyar hamada\"" } ]