rachelua_ha_psa_tn_l3/57/02.txt

10 lines
557 B
Plaintext

[
{
"title": "wanda ya ke yi mani komai",
"body": "Wannan ya bayyana dalilin da yasa zai yi kuka ga Allah. Ana iya fassara shi da \"saboda.\"\nAT: \"saboda yana yi min komai\""
},
{
"title": "Allah zai aiko mani da jinƙansa da amincinsa",
"body": "Kasancewar Allah mai alheri da aminci ana maganarsa kamar yana aiko da alheri da aminci.\nNau'in suna \"alheri\" da \"aminci\" za a iya bayyana a matsayin \"mai alheri\" da \"amintacce.\" AT: \"Allah zai kasance mai alheri gare ni kuma amintacce\" (Duba: figs_abstractnouns da figs_metaphor)"
}
]