"body": "Kasancewar Allah mai alheri da aminci ana maganarsa kamar yana aiko da alheri da aminci.\nNau'in suna \"alheri\" da \"aminci\" za a iya bayyana a matsayin \"mai alheri\" da \"amintacce.\" AT: \"Allah zai kasance mai alheri gare ni kuma amintacce\" (Duba: figs_abstractnouns da figs_metaphor)"