rachelua_ha_psa_tn_l3/33/20.txt

10 lines
411 B
Plaintext

[
{
"title": "Muna jiran Yahweh",
"body": "A nan “jira” wani karin magana ne da ke nufin amana. AT: \"Mun dogara ga\nYahweh\" ko \"Muna fatan Yahweh\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "shi ne taimakonmu da kuma garkuwarmu",
"body": "Anan ana magana da Yahweh kamar garkuwa ne wanda ke kare sojoji a yaƙi. AT: \"shi ne mataimakinmu kuma yana kiyaye mu kamar garkuwa\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]