[ { "title": "Muna jiran Yahweh", "body": "A nan “jira” wani karin magana ne da ke nufin amana. AT: \"Mun dogara ga\nYahweh\" ko \"Muna fatan Yahweh\" (Duba: figs_idiom)" }, { "title": "shi ne taimakonmu da kuma garkuwarmu", "body": "Anan ana magana da Yahweh kamar garkuwa ne wanda ke kare sojoji a yaƙi. AT: \"shi ne mataimakinmu kuma yana kiyaye mu kamar garkuwa\" (Duba: figs_metaphor)" } ]