rachelua_ha_psa_tn_l3/145/14.txt

18 lines
697 B
Plaintext

[
{
"title": "tallafa wa dukkan waɗanda suke faɗuwa ... tãda dukkan waɗanda ke a wulaƙance",
"body": "Marubucin zabura yana magana game da Yahweh yana karfafawa mutane sai ka ce yana taimakon mutane wanda suna da rauni a jiki. Kana yiwuwa bukata don fassara dukka layi ta yin amfani da layi daya kawai. AT: karfafa waɗanda sun kusan fid da zuciya\" (Dubi: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Idanun kowa na jiranka",
"body": "\"kowa da kowa na jira\" (Dubi: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "buɗe hannuwanka",
"body": "\"Ka yi kariminci tanadin\""
},
{
"title": "biya buƙatun kowanne abu mai rai",
"body": "\"ka ba kowa da kowa fiye da bukatansu kuma iyakar son su\""
}
]