[ { "title": "tallafa wa dukkan waɗanda suke faɗuwa ... tãda dukkan waɗanda ke a wulaƙance", "body": "Marubucin zabura yana magana game da Yahweh yana karfafawa mutane sai ka ce yana taimakon mutane wanda suna da rauni a jiki. Kana yiwuwa bukata don fassara dukka layi ta yin amfani da layi daya kawai. AT: karfafa waɗanda sun kusan fid da zuciya\" (Dubi: figs_metaphor)" }, { "title": "Idanun kowa na jiranka", "body": "\"kowa da kowa na jira\" (Dubi: figs_synecdoche)" }, { "title": "buɗe hannuwanka", "body": "\"Ka yi kariminci tanadin\"" }, { "title": "biya buƙatun kowanne abu mai rai", "body": "\"ka ba kowa da kowa fiye da bukatansu kuma iyakar son su\"" } ]