rachelua_ha_psa_tn_l3/119/107.txt

14 lines
537 B
Plaintext

[
{
"title": "kamar yadda ka alƙawarta a cikin maganarka",
"body": "A nan \"magana\" na gabatad da abin da Allah ya na magana da mutane. AT: \"kamar yadda ka alƙawarta zaka yi\" (UDB) (Dubi: figs_metonymy)"
},
{
"title": "shaidar godiyar bakina",
"body": "Marubuci ya yi magana game da addu'arsa sai ka ce sune hadaya wanda yana bayarwa ga Allah. AT: \"Addu'a na kamar hadaya ne gare ka\" (Dubi: figs_metaphor)"
},
{
"title": " bakina",
"body": "A nan \"baki\" na gabatad da dukkan Mutum. (Dubi: figs_synecdoche)"
}
]