[ { "title": "kamar yadda ka alƙawarta a cikin maganarka", "body": "A nan \"magana\" na gabatad da abin da Allah ya na magana da mutane. AT: \"kamar yadda ka alƙawarta zaka yi\" (UDB) (Dubi: figs_metonymy)" }, { "title": "shaidar godiyar bakina", "body": "Marubuci ya yi magana game da addu'arsa sai ka ce sune hadaya wanda yana bayarwa ga Allah. AT: \"Addu'a na kamar hadaya ne gare ka\" (Dubi: figs_metaphor)" }, { "title": " bakina", "body": "A nan \"baki\" na gabatad da dukkan Mutum. (Dubi: figs_synecdoche)" } ]