rachelua_ha_psa_tn_l3/111/04.txt

18 lines
599 B
Plaintext

[
{
"title": "daza a tuna",
"body": "Wannan ana iya bayyana ta cikin fom na aiki. AT: \"cewa mutane zasu tuna kulluyaumin\" (Dubi: figs_activepassive)"
},
{
"title": " tuna a ransa",
"body": "Wannan shi ne karin maganan cewa na nufi da a tuna. AT: \"tuna da\" (Dubi: figs_idiom)"
},
{
"title": "ayyukansa a cike da iko",
"body": "\"ayyukansa da ke nuna ikonsa\""
},
{
"title": "gãdon al'ummai",
"body": "Marubucin yana magana game da ƙasa wanda mallakar al'ummai Kananaan sai ka ce tana gãdonsu ne. AT: \"ƙasar wanda mallakar sauran al'ummai\" (Dubi: figs_metaphor) "
}
]