[ { "title": "daza a tuna", "body": "Wannan ana iya bayyana ta cikin fom na aiki. AT: \"cewa mutane zasu tuna kulluyaumin\" (Dubi: figs_activepassive)" }, { "title": " tuna a ransa", "body": "Wannan shi ne karin maganan cewa na nufi da a tuna. AT: \"tuna da\" (Dubi: figs_idiom)" }, { "title": "ayyukansa a cike da iko", "body": "\"ayyukansa da ke nuna ikonsa\"" }, { "title": "gãdon al'ummai", "body": "Marubucin yana magana game da ƙasa wanda mallakar al'ummai Kananaan sai ka ce tana gãdonsu ne. AT: \"ƙasar wanda mallakar sauran al'ummai\" (Dubi: figs_metaphor) " } ]