rachelua_ha_psa_tn_l3/105/01.txt

18 lines
717 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayyani:",
"body": "Ana samun daidaici a waƙoƙin Hebraniyawa. (Dubi: writing_poetry da figs_parallelism)"
},
{
"title": "ku kira bisa sunansa ... Kuyi taƙama cikin sunan sa mai tsarki",
"body": "A nan \"suna\" na wakilcin Yahweh. AT: \"ku kira gare shi ... Kuyi taƙama cikin Yahweh\" (Dubi: figs_metonymy)"
},
{
"title": "al'ummai",
"body": "Wannan na nufi da mutane da ke cikin al'ummai. AT: \"mutane cikin al'ummai\" (Dubi: figs_metonymy)"
},
{
"title": "bari zuciyar waɗanda ke biɗar Yahweh ta yi farinciki",
"body": "A nan \"zuciyar\" na wakilcin mutum wanda ke neman Yahweh. AT: \"bari mutane da ke neman Yahweh su yi farinciki\" (Dubi: figs_synecdoche) "
}
]