[ { "title": "Muhimmin Bayyani:", "body": "Ana samun daidaici a waƙoƙin Hebraniyawa. (Dubi: writing_poetry da figs_parallelism)" }, { "title": "ku kira bisa sunansa ... Kuyi taƙama cikin sunan sa mai tsarki", "body": "A nan \"suna\" na wakilcin Yahweh. AT: \"ku kira gare shi ... Kuyi taƙama cikin Yahweh\" (Dubi: figs_metonymy)" }, { "title": "al'ummai", "body": "Wannan na nufi da mutane da ke cikin al'ummai. AT: \"mutane cikin al'ummai\" (Dubi: figs_metonymy)" }, { "title": "bari zuciyar waɗanda ke biɗar Yahweh ta yi farinciki", "body": "A nan \"zuciyar\" na wakilcin mutum wanda ke neman Yahweh. AT: \"bari mutane da ke neman Yahweh su yi farinciki\" (Dubi: figs_synecdoche) " } ]