rachelua_ha_psa_tn_l3/140/09.txt

22 lines
742 B
Plaintext

[
{
"title": "ɗaga kansu",
"body": "Wannan shine alama kasance da girman kai. AT: \"suna da girman kai\" (Dubi: translate_symaction)"
},
{
"title": "bari makircin leɓunansu ya rufe su",
"body": "Wannan shine addu'a cewa Allah zai sa azzãlumai su sha wuya daga matsala cewa su jawo ta wuri abubuwa da suka ce."
},
{
"title": "Bari garwashin wuta su afko masu; ka jefa su cikin wuta",
"body": "Kamannin wuta na tsaye domin hukunci mai tsanani domin mugaye. (Dubi: figs_metaphor)"
},
{
"title": "rami marar matuƙa",
"body": "Wannan yana yiwuwa zance game da lahira, duniyan matattu."
},
{
"title": "mutane masu mugun harshe",
"body": "masu yin mugun magana game da wasu ba tare da dalili (Dubi: figs_idiom)"
}
]