[ { "title": "ɗaga kansu", "body": "Wannan shine alama kasance da girman kai. AT: \"suna da girman kai\" (Dubi: translate_symaction)" }, { "title": "bari makircin leɓunansu ya rufe su", "body": "Wannan shine addu'a cewa Allah zai sa azzãlumai su sha wuya daga matsala cewa su jawo ta wuri abubuwa da suka ce." }, { "title": "Bari garwashin wuta su afko masu; ka jefa su cikin wuta", "body": "Kamannin wuta na tsaye domin hukunci mai tsanani domin mugaye. (Dubi: figs_metaphor)" }, { "title": "rami marar matuƙa", "body": "Wannan yana yiwuwa zance game da lahira, duniyan matattu." }, { "title": "mutane masu mugun harshe", "body": "masu yin mugun magana game da wasu ba tare da dalili (Dubi: figs_idiom)" } ]