rachelua_ha_psa_tn_l3/35/17.txt

6 lines
285 B
Plaintext

[
{
"title": "Yahweh, har yaushe zaka duba?",
"body": "Wannan tambayar tana nuna cewa marubucin yana son Allah ya daina duban sa kawai\nkuma ya fara taimaka masa. AT: \"har yaushe za ku kalle su kawai suna yin wannan?\" ko \"yaushe zaka taimake ni?\" (Duba: figs_rquestion)"
}
]