[ { "title": "Yahweh, har yaushe zaka duba?", "body": "Wannan tambayar tana nuna cewa marubucin yana son Allah ya daina duban sa kawai\nkuma ya fara taimaka masa. AT: \"har yaushe za ku kalle su kawai suna yin wannan?\" ko \"yaushe zaka taimake ni?\" (Duba: figs_rquestion)" } ]