rachelua_ha_psa_tn_l3/28/09.txt

10 lines
518 B
Plaintext

[
{
"title": "gãdonka",
"body": "Wannan yana magana ne game da mutanen Allah kamar suna wani abu da Allah ya gada.\nAT: \"mallakinku\" ko \"waɗanda ke nasa\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Ka zama makiyayinsu ka kuma ɗauke su har abada",
"body": "Marubucin yayi magana game da Yahweh kamar dai shi makiyayi ne kuma mutanen tumakinsa ne. Makiyayi zai iya ɗaukar tunkiya idan tana bukatar taimako ko kariya. AT: \"Ku\nzama kamar makiyayinsu kuma ku kiyaye su har abada\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]