[ { "title": "gãdonka", "body": "Wannan yana magana ne game da mutanen Allah kamar suna wani abu da Allah ya gada.\nAT: \"mallakinku\" ko \"waɗanda ke nasa\" (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "Ka zama makiyayinsu ka kuma ɗauke su har abada", "body": "Marubucin yayi magana game da Yahweh kamar dai shi makiyayi ne kuma mutanen tumakinsa ne. Makiyayi zai iya ɗaukar tunkiya idan tana bukatar taimako ko kariya. AT: \"Ku\nzama kamar makiyayinsu kuma ku kiyaye su har abada\" (Duba: figs_metaphor)" } ]