rachelua_ha_psa_tn_l3/20/07.txt

14 lines
463 B
Plaintext

[
{
"title": "Waɗansu sun dogara ga karusansu wasu kuma ga dawakansu",
"body": "Anan \"karusai\" da \"dawakai\" suna wakiltar sojojin sarki. (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "muna kira ga",
"body": "Anan \"mu\" yana nufin sarki da mutanensa. (Duba: figs_inclusive)"
},
{
"title": "mu zamu tashi mu tsaya daram",
"body": "Waɗannan jumlolin guda biyu ma'anarsu ɗaya ce. Duk waɗannan suna tsaye don nasara a yaƙi. (Duba: figs_doublet)"
}
]