[ { "title": "Waɗansu sun dogara ga karusansu wasu kuma ga dawakansu", "body": "Anan \"karusai\" da \"dawakai\" suna wakiltar sojojin sarki. (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "muna kira ga", "body": "Anan \"mu\" yana nufin sarki da mutanensa. (Duba: figs_inclusive)" }, { "title": "mu zamu tashi mu tsaya daram", "body": "Waɗannan jumlolin guda biyu ma'anarsu ɗaya ce. Duk waɗannan suna tsaye don nasara a yaƙi. (Duba: figs_doublet)" } ]