rachelua_ha_psa_tn_l3/146/05.txt

10 lines
371 B
Plaintext

[
{
"title": "Yahweh ne yayi sama da ƙasa",
"body": "Kalmomin \"sama\" da \"ƙasa\" na gabatad duk abin da ke wanzu cikin duniya. (Dubi: figs_merism)"
},
{
"title": "kiyaye gaskiya",
"body": "Suna mai zuzzurfar ma'ana \"gaskiya\" za'a iya bayyana ta kamar yadda a wani siffa. AT: \"kasance amintacce\" ko \"kasance da aminci\" (Dubi: figs_abstractnouns)"
}
]