[ { "title": "Yahweh ne yayi sama da ƙasa", "body": "Kalmomin \"sama\" da \"ƙasa\" na gabatad duk abin da ke wanzu cikin duniya. (Dubi: figs_merism)" }, { "title": "kiyaye gaskiya", "body": "Suna mai zuzzurfar ma'ana \"gaskiya\" za'a iya bayyana ta kamar yadda a wani siffa. AT: \"kasance amintacce\" ko \"kasance da aminci\" (Dubi: figs_abstractnouns)" } ]