rachelua_ha_psa_tn_l3/103/09.txt

14 lines
541 B
Plaintext

[
{
"title": "Ba kullum ya kanyi horo ba; ba kullum kuma ya kanyi fushi ba",
"body": "Wadannan jimla biyu suna da ma'ana masu kama da. Abun na biyu na ƙarfafa tunani na farko. (Dubi: figs_parallelism) "
},
{
"title": "Baya yi mana bisa ga... ko ya saka mana ",
"body": "Waɗannan jimla biyu daidaici ne kuma yana jadada cewa Allah ba ya huronmu kamar yadda ya cancanci mu. AT: \"Ba ya saka mana da hukuncin da ya cancanci mu domin zunubanmu ba\" (Dubi: figs_parallelism)"
},
{
"title": "yi mana",
"body": "\"horonmu\""
}
]