[ { "title": "Ba kullum ya kanyi horo ba; ba kullum kuma ya kanyi fushi ba", "body": "Wadannan jimla biyu suna da ma'ana masu kama da. Abun na biyu na ƙarfafa tunani na farko. (Dubi: figs_parallelism) " }, { "title": "Baya yi mana bisa ga... ko ya saka mana ", "body": "Waɗannan jimla biyu daidaici ne kuma yana jadada cewa Allah ba ya huronmu kamar yadda ya cancanci mu. AT: \"Ba ya saka mana da hukuncin da ya cancanci mu domin zunubanmu ba\" (Dubi: figs_parallelism)" }, { "title": "yi mana", "body": "\"horonmu\"" } ]