rachelua_ha_psa_tn_l3/103/03.txt

18 lines
842 B
Plaintext

[
{
"title": "Ya ceci ranka daga hallaka ",
"body": "Wannan na nufi cewa Yahweh ya rike shi da rai. AT: \"Ya ceci ni daga mutuwa\" (Dubi: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Ya ƙosar da ranka da abubuwa masu kyau ",
"body": "Jimla \"ranka\" na nufi \"kai,\" amma tana jadada cewa Yahweh ne bayar da albarku cikin rayuwa. AT: \"Ya ƙosar da kai da abubuwa masu kyau ta rayuwanka\" (Dubi: figs_metonymy) "
},
{
"title": "ƙuruciyarka ta sabunta kamar gaggafa",
"body": "Ka zama da \"sabuntuwan ƙuruciyar\" na nufi ka ji matasa kuma. Anan Dauda ya kwatanta yadda yake jin samartaka da hanzari da ƙarfi na gaggafa. AT: \"ka ji matashi kua kana da ƙarfi kamar gaggafa\" (Dubi: figs_simile) "
},
{
"title": "ƙuruciyarka",
"body": "\"ƙuruciya\" yana nufi ƙarfi da wani yake da shi kamar matashi. (Dubi: figs_metonymy)"
}
]