[ { "title": "Ya ceci ranka daga hallaka ", "body": "Wannan na nufi cewa Yahweh ya rike shi da rai. AT: \"Ya ceci ni daga mutuwa\" (Dubi: figs_metaphor)" }, { "title": "Ya ƙosar da ranka da abubuwa masu kyau ", "body": "Jimla \"ranka\" na nufi \"kai,\" amma tana jadada cewa Yahweh ne bayar da albarku cikin rayuwa. AT: \"Ya ƙosar da kai da abubuwa masu kyau ta rayuwanka\" (Dubi: figs_metonymy) " }, { "title": "ƙuruciyarka ta sabunta kamar gaggafa", "body": "Ka zama da \"sabuntuwan ƙuruciyar\" na nufi ka ji matasa kuma. Anan Dauda ya kwatanta yadda yake jin samartaka da hanzari da ƙarfi na gaggafa. AT: \"ka ji matashi kua kana da ƙarfi kamar gaggafa\" (Dubi: figs_simile) " }, { "title": "ƙuruciyarka", "body": "\"ƙuruciya\" yana nufi ƙarfi da wani yake da shi kamar matashi. (Dubi: figs_metonymy)" } ]