rachelua_ha_psa_tn_l3/103/01.txt

18 lines
832 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayyani:",
"body": "Ana samun daidaici a waƙoƙin Ibraniyawa. (Dubi: writing_poetry da figs_parallelism)"
},
{
"title": "Zabura ta Dauda",
"body": "Zai yiwu ma'ana sune 1) Dauda ne ya rubuta Zabura ko 2) zabura game da Dauda ne ko 3) zabura yana cikin salo na zaburan Dauda."
},
{
"title": "Ina godiya ga Yahweh da dukkan raina, da dukkan abin da ke cikina, Ina yabon sunansa mai tsarki",
"body": "Wadannan jimla biyu na ma'ana abu daya ne kuma na jadada yadda zaya yi wa Yahweh yabo kwarai. AT: \" Zan yi wa Yahweh yabo da dukkan abin da ke ni\" (Dubi: figs_parallelism) "
},
{
"title": "dukkan abin da ke cikina",
"body": "\"dukkan ni\" ko \"dukkan abin da ke ni.\" Dauda ya yi amfani da wannan jimla na nufin kansa kuma don jadada dukufansa ga Yahweh. (Dubi: figs_synecdoche)"
}
]