[ { "title": "Muhimmin Bayyani:", "body": "Ana samun daidaici a waƙoƙin Ibraniyawa. (Dubi: writing_poetry da figs_parallelism)" }, { "title": "Zabura ta Dauda", "body": "Zai yiwu ma'ana sune 1) Dauda ne ya rubuta Zabura ko 2) zabura game da Dauda ne ko 3) zabura yana cikin salo na zaburan Dauda." }, { "title": "Ina godiya ga Yahweh da dukkan raina, da dukkan abin da ke cikina, Ina yabon sunansa mai tsarki", "body": "Wadannan jimla biyu na ma'ana abu daya ne kuma na jadada yadda zaya yi wa Yahweh yabo kwarai. AT: \" Zan yi wa Yahweh yabo da dukkan abin da ke ni\" (Dubi: figs_parallelism) " }, { "title": "dukkan abin da ke cikina", "body": "\"dukkan ni\" ko \"dukkan abin da ke ni.\" Dauda ya yi amfani da wannan jimla na nufin kansa kuma don jadada dukufansa ga Yahweh. (Dubi: figs_synecdoche)" } ]