rachelua_ha_psa_tn_l3/73/21.txt

10 lines
398 B
Plaintext

[
{
"title": "Gama zuciyata ta damu",
"body": "Kalmar nan \"zuciya\" tana wakiltar mutum yana mai jaddada tunaninsu da yadda suke ji.\nAT: \"Na yi bakin ciki ƙwarai\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Na zama jahili na kuma rasa basira",
"body": "Waɗannan jimlolin guda biyu ma'anar abu ɗaya ne kuma suna jaddada ƙaramin saninsa.\nAT: \"jahili sosai\" (Duba: figs_doublet)"
}
]